Content-Length: 180391 | pFad | https://ha.wikipedia.org/wiki/Real_Madrid_CF

Real Madrid CF - Wikipedia Jump to content

Real Madrid CF

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Real Madrid CF

Bayanai
Iri ƙungiyar ƙwallon ƙafa
Ƙasa Ispaniya
Laƙabi Los Blancos
Aiki
Member count (en) Fassara 2,350 (2014)
Mulki
Shugaba Florentino Pérez (mul) Fassara
Hedkwata Madrid
Sponsor (en) Fassara Emirates
Mamallaki na
Tarihi
Ƙirƙira 6 ga Maris, 1902
Wanda ya samar
Awards received

realmadrid.com


ƴan wasar real Madrid a shekara ta 1902-1908
Fayil:Real Madrid vs Atlético Madrid 28 September 2013 02.jpg
real madrid da atletico madrid suna fafatawa a 28 ga watan Satumba shekara ta 2013
ɗan wasar riyal madrid (Kaka)
sitadiyom ɗin Real Madrid A Supaniya ( Real Madrid stadium at Spain)
hoton real Madrid a gida
Hoton tambarin real madri
yan kwallan real na farko
Hoton Dan kwalo stefano
hoyon shugaban real da yan kwalonsa
hoton tawagar yan kwslon real da barca
hoton real da barca lokacin wasa
hoton kambjn baland or ta zidane
Hoton tawagar real a 1949
hoton murnar Ashe kofin nshiyat turai a 2018
hogon shugan real da yan jarida

Real Madrid Club de Fútbol "Royal Madrid Football Club"), Ana kuma kiran ta da Real Madrid, kungiyar kwararrun kwalon kafa ne dake zaune a birnin Madrid, kasar Ispaniya.

An kafa ƙungiyar a ranar 6 ga watan Maris, shekarar 1902 da sunan Madrid Football Club, kungiyar daman ta kasan ce tun kafuwar ta kayan sawan yan'wasan ta fari ne. Kalmar real daga harshen spaniya ne dake nufin "royal" wato sarauta kuma an laka ba masu sunan ne daga King Alfonso XIII a shekarar 1920 tare da royal crown in the emblem.Kulub din na wasan ta a fili mai daukan mutane 81,044 wato Santiago Bernabéu Stadium dake Madrid tun daga shekarar 1947.Real Madrid kulub bakamar sauran kungiyoyin wasannin dake nahiyar turai bane, Dan kuwa waɗanda suka mallake ta tun a farko,Sune suka cigaba da kula da kuma Jan ragamar ta har yanzu. members ('socios'). The club was estimated to be worth €3.47 billion ($4.1 billion) in 2018, and in the 2016–17 season it was the second highest-earning football club in the world, with an annual revenue of €674.6 million.[1][2][3] The club is one of the most widely supported teams in the world.[4][5] Real Madrid is one of three founding members of La Liga that have never been relegated from the top division since its inception in 1929, along with Athletic Bilbao and Barcelona. The club holds many long-standing rivalries, most notably El Clásico with Barcelona and El Derbi with Atlético Madrid.

  1. "Deloitte Football Money League 2018". Deloitte. 23 January 2018. Retrieved 23 January 2018.
  2. "The World's Most Valuable Soccer Teams". Forbes.
  3. Samfuri:Cite news.
  4. UEFA Champions League
  5. Dongfeng Liu, Girish Ramchandani (2012). "The Global Economics of Sport". p. 65. Routledge,








ApplySandwichStrip

pFad - (p)hone/(F)rame/(a)nonymizer/(d)eclutterfier!      Saves Data!


--- a PPN by Garber Painting Akron. With Image Size Reduction included!

Fetched URL: https://ha.wikipedia.org/wiki/Real_Madrid_CF

Alternative Proxies:

Alternative Proxy

pFad Proxy

pFad v3 Proxy

pFad v4 Proxy