Jump to content

Augusto Carneiro

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Augusto Carneiro
Rayuwa
Haihuwa Angola, 1995 (28/29 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa

Augusto de Jesus Corte Real Carneiro wanda aka fi sani da sunan barkwanci Tó Carneiro (An haife shi ranar 5 ga watan Nuwamba, 1995). Ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Angola wanda ke taka leda a Petro de Luanda, kuma tawagar ƙasar Angola.[1]

Ya fara bayyana ne a ranar 29 ga watan Yuni 2017 a gasar COSAFA ta 2017 da aka gudanar a Afrika ta Kudu inda ya fafata da Malawi sukayi kunnen doki 0-0.[2]

Ya kuma halarci gasar cin kofin kasashen Afrika.[3]

A ranar 11 ga watan Oktoba, 2021, Tó Carneiro ya zura kwallo a ragar Gabon a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya ta 2022 da ci 2-0.[4]

  1. "Angola - Tó Carneiro - Profile with news, career statistics and history - Soccerway". us.soccerway.com. Retrieved 2021-10-19.
  2. us.soccerway.com
  3. Tó Carneiro Stats, News, Bio" . ESPN . Retrieved 2021-10-19.
  4. FIFA". fifa.com. Retrieved 2021-10-19.
pFad - Phonifier reborn

Pfad - The Proxy pFad of © 2024 Garber Painting. All rights reserved.

Note: This service is not intended for secure transactions such as banking, social media, email, or purchasing. Use at your own risk. We assume no liability whatsoever for broken pages.


Alternative Proxies:

Alternative Proxy

pFad Proxy

pFad v3 Proxy

pFad v4 Proxy