0% found this document useful (0 votes)
52 views13 pages

Day 1 - Introduction - Basics of Content Creation

The document outlines details of a digital content creation class including: - The class will take place on Telegram from 8-9pm on Fridays from December 22nd to January 4th. - It will cover topics like the types of content creation, audiences, platforms, and how to create content. - The facilitator is Aliyu M. Ahmad and the language will be Hausa. An assessment will be given which participants must complete to receive a certificate.
Copyright
© © All Rights Reserved
We take content rights seriously. If you suspect this is your content, claim it here.
Available Formats
Download as PPTX, PDF, TXT or read online on Scribd
0% found this document useful (0 votes)
52 views13 pages

Day 1 - Introduction - Basics of Content Creation

The document outlines details of a digital content creation class including: - The class will take place on Telegram from 8-9pm on Fridays from December 22nd to January 4th. - It will cover topics like the types of content creation, audiences, platforms, and how to create content. - The facilitator is Aliyu M. Ahmad and the language will be Hausa. An assessment will be given which participants must complete to receive a certificate.
Copyright
© © All Rights Reserved
We take content rights seriously. If you suspect this is your content, claim it here.
Available Formats
Download as PPTX, PDF, TXT or read online on Scribd
You are on page 1/ 13

DIGITAL

CONTENT CREATION CLASS

Date Friday 22nd December, 2023


Duration 1 hour (8:00 p.m. - 9:00 p.m.)
Platform Telegram
Facilitator Aliyu M. Ahmad
Language Hausa Language
1. TSARE-TSAREN SHIRIN
1. Shiri ne na lectures 10 ne,
2. Za a bude aji a ranar Juma’a 22nd December, 2023 zuwa Alhamis 4th
Janurary, 2024,
3. Ana karatun awa daya (1hr) a kullum, daga karfe 8:00 na dare zuwa 9:00
na dare a group na Telegram (screen sharing),
4. Akwai Karin 30mins bayan kamala darasi domin yin tambayoyi,
5. A karshen kowannen aji akwai jinga (assessment) da yake wajibi ga
mahalarta (participants),
6. Ana karbar jinga ne cikin awa 16 daga lokacin da aka bayar
7. Iya wadanda suka kammala dukkan assessment kadai ne za a bawa shedar
kammalawa (certificate of completion),
8. Dole participants su kiyaye da da’a, ka’idojin domin gudunar da wannan
shiri.
ABUBUWAN DA YA KUNSA
1. Tsare-tsaren shirin ajin ‘content creation’
2. Mene content creation?
3. Dalilin yin content creation
4. TAP
a. Types of content creation
b. Audiences
c. Platforms
5. Ka’idoji da dabaru yin creating contents
6. Manudar
2. Mene ne ‘content creation’?
Content creation shi ne iya kirkirar sako domin isarwa ga mutane,
abokan huldar kasuwanci, mabiya (followers) a dandanlin sada
zumunta. Abin da aka kirkira zai iya kasancewa cikin rubutu (text
content), sauti (audio content), hoto mai motsi (video content),
zane (graphic content/cartoonist) da sauransu.

Mutumin da yake iya kirkirar abubuwan da aka ambata da sama,


shi ne ke qira da ‘content creator’. ‘Content creator’ yana iya
kasance mai zaman kansa, ko ma’aikaci karkashin wata hukumar
gwamnati, NGOs, qungiya ko kamfanoni.
3. Dalilan yin content creation
Ana yin ‘content’ domin isar da saqo cikin sauqi, ta qayatacciyar hanya, sai dai
dalilai ko manufar qirqira ta kan bambata. Misali, a kan:
a. Wa’azi -
b. Ilimi – a Math with Tambuwal ko Taskar Larabci TV a Youtube
c. Labarai da suka shara – mis. Abis Fulani a TitTok.
d. Kasuwanci – mis. Bello Galadanci a Facebook, Reels da Tiktok
e. Zaburarwa – mis. Lihambal a Facebook daYoutube
f. Dabarun yin abubuwa (how to) – wikihow.com
g. Bayanin kan kaya (product review) – S.K. Channel a Reels ko Unboxing
a Facebook, ko GSMArena.com
h. Tallata kaya – Zeefas Clothing a Instagram
i. Fasahar zamani – Mubarakey a Facebook
j. Tattali – Badamasi Aliyu Badamasi a Facebook
4. TAP
Abu ne mai muhimmanci ga ‘content creator’ ya san
irin kasha-kashen ‘contents’, waxanda yake qirqirar
contents dominsu (audiences), da kuma manhajojin
da ya kamata ya yi amfani da su (platforms).

a. Kashe-kashen ‘contents’
Sune waxanda muka ambata a sama, wajen dalilan
qirqirar; wa’azi, labarai, ilmantarwa, zaburarwa,
tallata kaya, tattalin arziqi, siyasa da sauransu.
b. Masu bibiya (audiences)
Yana da kyau ka kula da abin da waxanda suke bibiyarka suka fi so,
shekarunsa, muhallinsu, zurfin tunani da iliminsu da harshensu.

c. Manhajoji (Platforms)
• Hotuna (photos) – Pinteres, Intagram, Alamy
• Sauti (audio) – Google Podcast, Soundcloud,
• Video – Reels/Instagram, TikTok, Youtube/Shorts
• Rubutu – Blogger, Wordpress, Linkedin
• Zane-zane – Canva, Pixlab

Akwai kuma tools na kirkirar kowannen ‘content’, a sauti,


rubutu, zane/hoto ko a cikin hoto mai motsi.
Kashe-kashen Manhajoji

Installed apps and web-


Paid and free tools Online and offline tools
based tools
5. Ka’idoji da dabaru yin creating
contents
a.Tsaya a wajen xaya (find your niche)
b.Karatu da bincike
c.Kwaikwayo daga kwararru (role model)
d.Taqaitawa
e.Tsara lokacin
6. Amfana da ‘content creation’
a.Samun kuxin shiga
b.Samun aikin yi a matsayin content creator ko
social media manager
c.Iya qirqira
d.Tsara tallace-tallace
ASSESSMENT I
Name: ABDULRASHEED ALIYU ISAH
ID No.: ___07066535689__________

Q1. As a content creator to-be, what inspired you to start creating content(s)?
AMSA: actually what motivate me to start creating a content, personal development, a situation
where u will have some profit even is not money to satisfy to listener which is the audience, with
that you will have good relationship even morethen relative par away

Q2. What kind of experience do you have that you want to share with the world?
Amsa: complex maths, dially activities like stories, business, skating

Q3. What kind of platform do you prepare to share your contents?


AMSA: facebook, tiktok

Q4. Among the renowned content creators, who is your role model, and why?
AMSA: Engineer adams muhammad muktar, Oga Sunusi Danjuma ali, Aminu Tela, Coach99 and
Mr faisal (skating)
ALLAH YA BADA SA’A

You might also like

pFad - Phonifier reborn

Pfad - The Proxy pFad of © 2024 Garber Painting. All rights reserved.

Note: This service is not intended for secure transactions such as banking, social media, email, or purchasing. Use at your own risk. We assume no liability whatsoever for broken pages.


Alternative Proxies:

Alternative Proxy

pFad Proxy

pFad v3 Proxy

pFad v4 Proxy