Content-Length: 195717 | pFad | https://ha.wikipedia.org/wiki/Dominika

Dominika - Wikipedia Jump to content

Dominika

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dominika
Commonwealth of Dominica (en)
Commonwealth Dominica (lb)
Flag of Dominica (en) Coat of arms of Dominica (en)
Flag of Dominica (en) Fassara Coat of arms of Dominica (en) Fassara


Take Isle of Beauty, Isle of Splendour (en) Fassara

Kirari «Apres Bondie, C'est La Ter»
«After God is the earth»
«След Бог е земята»
«The nature island»
«Wedi Duw, y Ddaear»
Suna saboda Lahadi
Wuri
Map
 15°25′00″N 61°20′00″W / 15.41667°N 61.33333°W / 15.41667; -61.33333

Babban birni Roseau (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 74,656 (2023)
• Yawan mutane 99.4 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Labarin ƙasa
Bangare na Lesser Antilles (en) Fassara, Windward Islands (en) Fassara, European Union tax haven blacklist (en) Fassara da Karibiyan
Yawan fili 751.096551 km²
Wuri mafi tsayi Morne Diablotins (en) Fassara (1,447 m)
Wuri mafi ƙasa Caribbean Sea (en) Fassara (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi West Indies Federation (en) Fassara
Ƙirƙira 1978
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa House of Assembly of Dominica (en) Fassara
• president of Dominica (en) Fassara Charles Savarin (en) Fassara (2 Oktoba 2013)
• Prime Minister of Dominica (en) Fassara Roosevelt Skerrit (en) Fassara (8 ga Janairu, 2004)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 555,266,667 $ (2021)
Kuɗi Eastern Caribbean dollar (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .dm (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +1767
Lambar taimakon gaggawa 999 (en) Fassara
Lambar ƙasa DM
Wasu abun

Yanar gizo dominica.gov.dm
Tutar Dominika.
dominica

Dominica ko Dominika[1] (da Turanci: Commonwealth of Dominica; da Faransanci: Dominique; da harshen Karibiyan: Wai‘tu kubuli) ƙasa ce, da ke a nahiyar Amurka. Babban birnin ƙasar Dominika birnin Roseau ne. Dominika tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 750. Dominika tana da yawan jama'a da suka Kai kimanin 71,625, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Dominika tsibiri ne a cikin Tekun Karibiyan.

Daga shekara ta 2013, shugaban ƙasar Dominika Charles Savarin ce. Firaministan ƙasar Dominika Roosevelt Skerrit ne daga shekara ta 2004.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.










ApplySandwichStrip

pFad - (p)hone/(F)rame/(a)nonymizer/(d)eclutterfier!      Saves Data!


--- a PPN by Garber Painting Akron. With Image Size Reduction included!

Fetched URL: https://ha.wikipedia.org/wiki/Dominika

Alternative Proxies:

Alternative Proxy

pFad Proxy

pFad v3 Proxy

pFad v4 Proxy