Baltzar von Platen (mai kirkira)
Baltzar von Platen (mai kirkira) | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Malmö Sankt Petri församling (en) , 24 ga Faburairu, 1898 |
ƙasa | Sweden |
Mutuwa | Ystad church parish (en) , 29 ga Afirilu, 1984 |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Philip Ludvig von Platen |
Yare | von Platen family (en) |
Sana'a | |
Sana'a | mechanical engineer (en) , inventor (en) da injiniya |
Kyaututtuka |
gani
|
Baltzar von Platen (24 Febreru 1898 – 29 Afrilu 1984), tare da Carl Munters sune suka kirkiri fasahar firinji mai sarrafa zafi zuwa sanyi a 1992, dukka nin su injiniyoyi ne yan kasar Swedish dadibai a Royal Institute of Technology a garin Stockholm, , Sweden. fasahar tana samar da sanyi daga makamaashi kamar lantarki da kananzir. a 1923 samar da AB Arctic ya fara. A 1925 kamfanin Electrolux ya sayi AB Arctic ,wanda sukafara sayar da shu a duniya, da yawa sunsami damar samar da shi a shekarar 1925 wanda masu kirkira a Americane suka mamaya. Von Platen ya sami kyaututtukan Franklin Institute dakuma John Price Wetherill Medal a 1932.
Baltzar von Platen ya yi aiki da ASEA, babban kamfanin kayan wuta na Swiden, akan bunkasa yin amfani da zafi matsi don samar da lu'ulu'u. Von Platen yabar aikin smara da lu'ulu'un farko wanda aka hada a 1953.