Jump to content

Sabon Alkawari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sabon Alkawari
Asali
Shekarar ƙirƙira 1 century
Asalin suna Καινή Διαθήκη
Characteristics
Harshe Biblical Greek (en) Fassara
Description
Ɓangaren Baibûl
Kintato

Sabon Alkawari (Turanci New Testament, Ἡebrew Καινὴ Διαθήκη, Girkanci Hē Kainḕ Diathḗkē; Latinanci Novum Testamentum) itace kashi nabiyu na bangaren kundin baibul din kiristoci, kashin farko shine Tsohon Alkawari, asalinsa daga Baibul din Hebrew. Sabon alkawarin na koyar da sani da kasantuwar mutuntakar Jesus, da kuma wasu bukukuwa da suka faru a kiristanci karnin farko. Kiristoci sun dauki dukka littafan tsohon alkawari da sabon Alkawari a matsayin littafi mai tsarki. Sabon Alkawari a dukkanin sa ko bangaren sa yazo tareda spread of Christianity around the world. Tana nuni da zama asali ga Christian theology da morality. Extended readings and phrases directly from the New Testament are incorporated (along with readings from the Old Testament) into the various Christian liturgies. The New Testament has influenced religious, philosophical, and political movements in Christendom and left an indelible mark on literature, art, and music.

Sabon Alkawari matattari ne na ayyuka da aka rubuta da harshen common (Koine) Greek na tun Karnin farko, a lokuta daban daban daga marubuta da dama, da kuma sasanci na zamani da yanuna mahimmancin shaida akan Judaism a karni na farko AD.[1] a kusan dukkanin al'adar addinin kirista ayau, sabon alkawari na dauke da littafai 27 ne. Shikuma kundin ko kuma jerin littattafan sabon Alkawari ba'asamunsa a ko'ina daga cikin baibul. Saidai kungiyar ( united Catholic Church) ce ta ma'anantar da jerin kundin littafai 27. Lokacin farko da aka samu cikakken littafan kundi 27 shine acikin littafin Athanasius, eastern Catholic bishop of the IV Century. The first time that church councils gave us this same list was in the councils of Hippo (393) and Carthage (397) in north Africa and the pope Innocent I ratified the same canon in 405, but it is probable that a Council in Rome in 382 under pope Damasus gave the same list first. These councils also provided the canon of the Old Testament, which included the so-called apocryphal books [2].

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Barton, John (3 February 2012). "Before the parting of the ways". Times Literary Supplement. p. 12.
  2. Introduction to the New Testament. Werner Georg Kummel, pages 500f. Abingdon Press. Nashville. 1993.
pFad - Phonifier reborn

Pfad - The Proxy pFad of © 2024 Garber Painting. All rights reserved.

Note: This service is not intended for secure transactions such as banking, social media, email, or purchasing. Use at your own risk. We assume no liability whatsoever for broken pages.


Alternative Proxies:

Alternative Proxy

pFad Proxy

pFad v3 Proxy

pFad v4 Proxy