W. A. B. Coolidge
W. A. B. Coolidge | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | New York, 28 ga Augusta, 1850 |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Mutuwa | Grindelwald (en) , 8 Mayu 1926 |
Karatu | |
Makaranta |
Exeter College (en) Elizabeth College (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | mountaineer (en) , Malami, Masanin tarihi da Malamin akida |
Employers | Magdalen College (mul) |
Kyaututtuka | |
Imani | |
Addini | Anglicanism (en) |
William Augustus Brevoort Coolidge (Augusta 28, 1850 – Mayu 8, 1926) masanin tarihi ne a American, tauhidi kuma mahayin duse.
Rayuwar sa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Coolidge a garin New York a matsayin da ga Frederic William Skinner Coolidge, da kasuwar Boston da Elisabeth Neville Brevoort wacce take yar uwa ga James Carson Brevoort da Meta Brevoort. Yakaranci tarihi da shari'a a makarntar St. Paul's School a Concord, New Hampshire a Elizabeth College, Guernsey da kuma Exeter College, Oxford a shekarar 1875 ya zama daga Magdalen College,Oxford daga 1880 zuwa 1881 ya zama farfesan tarihi a Saint David's College ta Lampeter sannan a 1883 limamin cocin Angalican
A shekarar 1870 lokacin yana da shekaru ahinrin da zama dan ungiyar Alpine Club. Yana daga cikin wadanda ake kira da azurfan Alpin da hawan tsororuwn duwarwatsu inda bawanda ya taba hawa bai hau dwatsun ba tare da wasu yan ungiyar da ake kirazinaren Alpine wadanda mafiya yawan wadannan hawan anyi su ne da goggon sa Meta Brevoort da karen gidancu Tschingel, wanda , Christian Almer ya bashi a matsin mai lura da shi.
A shekarar 1885 ya koma Grindelwald, Switzerland inda ya rasu a 1926.
Duwatsun da ya fara hawa saman su
[gyara sashe | gyara masomin]- Piz Badile, 27 Juli 1867, tare da François Devouassoud da Henri Devouassoud[1]
- Ailefroide, 7 Juli 1870, tare da Christian Almer da Ulrich Almer
- Tsakiyar kololuwar La Meije, 1870, tare da Meta Brevoort da masu taimako uku
- Unterbächhorn, 1872
- wanda ya fara hawan Jungfrau lokacin hunturun sanyi, January 1874, tare da Christian and Ulrich Almer
- Tsororuwa Les Droites ta yamma, 16 July 1876, tare Christian da Ulrich Almer
- Pic Coolidge, Juli 1877 tare da Christian da Ulrich Almer
- Les Bans, 14 Juli 1878, tare da Christian da Ulrich Almer
- Tsororuwar Aiguilles d'Arves ta Kudanci, 22 July 1878, da Christian da Ulrich Almer
- Monte Matto, 14 Juli 1879, tare datare da Christian da Ulrich Almer
- Aiguille de Chambeyron, 1879, tare da Christian Almer.
- Scherbadung, 1886
- Chüebodenhorn, 1892
Daga zababbun littattafan
[gyara sashe | gyara masomin]- Swiss travel and Swiss guide-books. 1889.[2]
- The central Alps of the Dauphiny. 1892.
- Walks and excursions in the valley of Grindelwald.
- The Alps in nature and history 1908.
- Alpine studies. 1912.[3]