tsuntsu
Appearance
Hausa
[gyarawa]suna
[gyarawa]tsuntsu dabba ce mai ƙafa guda biyu (2) da yatsu, sannan kuma dukkanin jikin ta a lulluɓe yake da gashi da fuka-fukai biyu. t tsuntsu, j tsuntsaye, mace tsuntsuwa.
Misallai
[gyarawa]Fassarori
[gyarawa]- English bird
Karin Magana
[gyarawa]- Tsuntsu baka rasawa, Allah ya wadata ka.